input license here

ummi rahab da adam a zango 'ya da uba na cashewarsu a film daya


Ummi rahab ta kasance diya ga fitaccen jarumi a masanaantar kannywood watakan adam a zango.
Ummi ta fara fitowa a finafinan hausa tun tana yar karama inda ta fito a wani film mai suna 
kin zamo takwara ummi.
A yayin da Ummi Rehab ta fito a wancan film din ta kasance yarinka karama mai kananan shekaru sosai wanda idan ka kalli film din za ka ga ko tsiron nono bata fara yi ba dan a lokacin duka bata fi shekara 13 ba. Amma abin mamaki a yanzu shi ne yadda ta zama falleliyar budurwa a yanzu son kowa kin wanda ya rasa wanda hatta wanda ya rasa din ma idan ya samu yana so, saboda tsabar haduwarta.

Babbar alakar da ke tsakanin ummi rahab da adam a zango kuwa shi ne alaka ta jini maana ita diyar adam a zango ce, kenan ita diyarsa ce ta cikinsa. Sakamakon kasancewarsa mai shirya finafinan kannywood nasan dole ne diyar tasa ta samu ra'ayi irin nasa, wato ta taso da shaawar shiga masanaantar kannywood din ita ma a dama da ita.

Hakan kuwa ta kasance domin kuwa ummi rehab ta fada tsundum harkar shirya finafinai inda mahaifin nata watau Adam A Zango shi ne ma wanda ke karfafa mata gwiwa kan harkar film din . Na tabbata dukkan wanda ya kalli shirin web series na adan a zango mai suna farin wata zai ga yadda yarinyar ta fito a matsayin jaruma a cikin shirin. Wannan shi zai tabbatar maka da cewa ubanta ya goya mata baya kan ta gaji sana'arsa.

A yanzu haka dai jaruman guda biyu da su ka kasance diya da uba su kasance suna masu daukar wasu hotuna wanda kai in ka gansu za ka iya cewa saurayi da budurwa ne. Mutane da dama na ganin cewa hotunannan gabaki daya ana daukar su ne a yayin da ake shirya wasu finafinai wanda ake ganin Adam A Zango na daukarsu ne cikin sirri ba tare da wani ya sani ba.
Related Posts
SHARE

Related Posts

Subscribe to get free updates

Post a Comment